Kwaa Casa' Kacc Kacc安全下载游戏攻略
Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku gasar kacici kacici kan shirin Kwana Casa'in wadda tashar talabijin Arewa24 ke kawo muku.
Zamu cigaba da kara tambayoyi daga lokaci zuwa lokaci. Idan akwai wasu tambayoyi da kuke ganin ya kamata mu sanya cikin wannan gasar shirin dKwana Casa'in, toh sai kuyi amfani da email dinmu dake kasa wajen aiko da tambayoyinku.
A kunna data domin samun wadansu karin tambayoyi kai tsaye bayan kammala amsa dukkan tambayoyi. KWANA CASA'IN KACICI KACICI
Idan kunji dadin wannan manhajja ta Kwana Casa'in kacici kacici, toh sai ku bata tauraro biyar cikin wannan gida sannan kuma ku aikata zuwa ga sauran abokai.
Idan kun gagara amsa wata tambaya cikin wannan Kwana Casa'in kacici kacici zaku iya aikawa da abokai tambayar domin samun amsa.
Domin samun kyautar karafa wato coins da zasu taimaka muku cikin wannan wasa na Kwana Casa'in, toh sai kuyi sharing wannan manhajja ta kafafen sadarwa.
Wannan manhajja ta Kwana Casa'in kyauta ce.
Asha wasa lafiya.